![]() | |||
---|---|---|---|
20 ga Faburairu, 2014 - 3 ga Yuni, 2014 | |||
Rayuwa | |||
ƙasa | Najeriya | ||
Karatu | |||
Makaranta |
University of Melbourne (en) ![]() Jami'ar Obafemi Awolowo Jami'ar Ilorin | ||
Matakin karatu |
Digiri a kimiyya Master of Science (en) ![]() doctorate (en) ![]() | ||
Sana'a | |||
Sana'a | Ma'aikacin banki da Mai tattala arziki | ||
Kyaututtuka |
Sarah Alade ita ce mukaddashin gwamnan babban bankin Najeriya a lokacin da aka dakatar da Lamiɗo Sanusi har sai da wa'adinsa ya ƙare.[1] Shugaba Goodluck Jonathan ne ya naɗa ta muƙamin a ranar 20 ga Fabrairun 2014.[2] An naɗa Alade a matsayin gwamnan babban bankin Najeriya daga ranar 20 ga watan Fabrairun 2014 har zuwa lokacin da aka naɗa Godwin Emefiele.[3] Kafin wannan lokacin, ta taɓa riƙe muƙamin mataimakiyar gwamna (Tsarin Tattalin Arziƙi), Babban Bankin Najeriya daga ranar 26 ga Maris, 2007.