Shilling na Tanzaniya | |
---|---|
kuɗi | |
Bayanai | |
Ƙasa | Tanzaniya |
Central bank/issuer (en) | Bank of Tanzania (en) |
Wanda yake bi | East African shilling (en) |
Lokacin farawa | 1966 |
Unit symbol (en) | TSh |
Shilling ( Swahili : shilingi ; takaice: TSh ; lambar : TZS ) kudin Tanzaniya . An raba shi zuwa cents 100 ( senti a cikin Swahili). Shilling na kasar Tanzaniya ya maye gurbin Shilling na Gabashin Afirka a ranar 14 ga watan Yunin shekarar 1966 daidai.