Our website is made possible by displaying online advertisements to our visitors.
Please consider supporting us by disabling your ad blocker.

Responsive image


Tsauni

dutse
feature type (en) Fassara da geographical feature (en) Fassara
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na elevation (en) Fassara da natural geographic object (en) Fassara
Bangare na mountain system (en) Fassara da group of mountains (en) Fassara
Karatun ta Ilimin Kimiyyar Juyin Sifar Kasa (Geomorphology)
Model item (en) Fassara Tsaunin Everest, K2 (en) Fassara, Table Mountain (en) Fassara, Matterhorn (en) Fassara da Mount Olympus (en) Fassara
EntitySchema for this class (en) Fassara Entity schema not supported yet (E339)
Nada jerin list of mountains (en) Fassara
Tsaunin Ararat, an hango sa daga kasar Armenia.

Tsauni ya kasance tudu ne babba na yanayin siffar kasa, wanda kuma yake da tsayi fiye da dukkan sauran bangarorinsa ko kewayensa, tsauni yakan zama mai fadi da kauri da kuma girma a wani sa'in.

Tsauni mafi tsayi a duniya shi ne Tsaunin Everest dake Himalaya a yankin Asiya, wanda tsayinsa ya kai

Tsaunin Albert

8,850 m (29,035 ft). Tsaunin da ya fi kowane tsauni a sararin samaniya tsayi shi ne Olympus Mons wanda ke Mars da tsayin kimanin 21,171 m (69,459 ft).


Previous Page Next Page






Gunong ACE Berg AF Berg ALS ተራራ AM Montanya AN Beorg ANG Ogoon̄ ANN جبل Arabic ܛܘܪܐ ARC جبل ARZ

Responsive image

Responsive image