Our website is made possible by displaying online advertisements to our visitors.
Please consider supporting us by disabling your ad blocker.

Responsive image


Tsuntsu

Tsuntsu
Scientific classification
SuperclassTetrapoda (mul) Tetrapoda
class (en) Fassara Aves
Linnaeus, 1758
General information
Tsatso Kwai, feather (en) Fassara, nama da bird faeces (en) Fassara
yanda wasu tsuntsun me cin abinci
kala Kalan tsintsaye

Tsuntsu (namiji), Tsuntsuwa (mace), Tsuntsaye (jam'i), amma Bahaushe kan yi amfani da kalmar Tsuntsu ne akasari wajen yin ishara da jam'i na kowanne kala na tsintsaye. Tsuntsu na daga rukuni na Dabbobi masu kashin baya wanda ya samo asali daga tsohuwar dabbar nan wato Jegare. Suna da fuka-fukai hakan suna da gashi sannan kuma suna tashi sama. Akasarin tsuntsaye na wannan karnin basu da hakora hakanan kuma sunayin kwai, kuma a sama bisa kan bishiyoyi suke yin rayuwar su. Girman jiki na tsuntsaye ya kama ne daga santimita 5 zuwa muta 2.70.[1]

Tsuntsu
Tsuntsu (Malurus cyaneus)
Gashin tsuntsu
bird
Bird
Bird
  1. Isa Dutse da Roger Blench (2003). Hausa names of some common birds around Hadejia-Nguru wetlands Archived 2019-07-13 at the Wayback Machine.

Previous Page Next Page






Cicém ACE Бзыу ADY Voël AF Vögel ALS ወፍ AM Aves AN Fugol ANG पक्षी ANP طائر Arabic ܛܝܪܐ ARC

Responsive image

Responsive image