![]() | |||||
---|---|---|---|---|---|
|
|||||
![]() | |||||
| |||||
Take |
gloria al bravo pueblo (en) ![]() | ||||
| |||||
| |||||
Suna saboda | Simón Bolívar da Venezia | ||||
Wuri | |||||
| |||||
Babban birni | Karakas | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 28,515,829 (2019) | ||||
• Yawan mutane | 31.27 mazaunan/km² | ||||
Harshen gwamnati |
Yaren Sifen Venezuelan Sign Language (en) ![]() | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Bangare na |
Amurka ta Kudu, Hispanic America (en) ![]() ![]() ![]() ![]() | ||||
Yawan fili | 912,050 km² | ||||
Wuri a ina ko kusa da wace teku | Tekun Atalanta | ||||
Wuri mafi tsayi |
Pico Bolívar (en) ![]() | ||||
Wuri mafi ƙasa |
Lagunillas (en) ![]() | ||||
Sun raba iyaka da | |||||
Bayanan tarihi | |||||
Mabiyi |
Gran Colombia (en) ![]() ![]() | ||||
5 ga Yuli, 1811: (Venezuela Declaration of Independence (en) ![]() 30 ga Maris, 1845: (Q6151968 ![]() | |||||
Tsarin Siyasa | |||||
Tsarin gwamnati |
presidential system (en) ![]() | ||||
Majalisar zartarwa |
Cabinet of Venezuela (en) ![]() | ||||
Gangar majalisa |
National Assembly (en) ![]() | ||||
• President of Venezuela (en) ![]() |
Nicolás Maduro (en) ![]() | ||||
Majalisar shariar ƙoli |
Supreme Tribunal of Justice of Venezuela (en) ![]() | ||||
Ikonomi | |||||
Kuɗi |
sovereign bolivar (en) ![]() | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci | |||||
Suna ta yanar gizo |
.ve (mul) ![]() | ||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | +58 | ||||
Lambar taimakon gaggawa |
911 (en) ![]() ![]() | ||||
Lambar ƙasa | VE | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | mppre.gob.ve |
Venezuela (lafazi: /benesuhela/), ƙasa ce da ke a nahiyar Amurka ta Kudu. Venezuela tana da yawan fili kimanin kilomita murabba'i 916 445. Venezuela na da yawan jama'a 31 689 176, bisa ga jimillar kidayar shekara ta 2017.[1]
Venezuela yana da iyaka da Brazil, Guyana da Kolombiya.
Babban birnin Venezuela shine Karakas.
Shugaban ƙasar Venezuela shine Nicolás Maduro.