Victor Attah | |||
---|---|---|---|
29 Mayu 1999 - 29 Mayu 2007 ← John Ebiye (en) - Godswill Obot Akpabio → | |||
Rayuwa | |||
Haihuwa | Ibesikpo-Asutan, 20 Nuwamba, 1938 (86 shekaru) | ||
ƙasa | Najeriya | ||
Ƙabila | Mutanen Efik | ||
Harshen uwa | Ibibio | ||
Karatu | |||
Makaranta |
Columbia University (en) John F. Kennedy School of Government (en) Columbia Graduate School of Architecture, Planning and Preservation (en) | ||
Harsuna |
Turanci Ibibio Pidgin na Najeriya | ||
Sana'a | |||
Sana'a | Masanin gine-gine da zane da ɗan siyasa | ||
Imani | |||
Jam'iyar siyasa | Peoples Democratic Party |
Obong Victor Bassey Attah (an haife shi ranar 20ga watan Nuwamba, 1938). Shi ne Gwamnan Jihar Akwa Ibom a Najeriya daga 29 ga watan Mayu shekarar 1999 zuwa 29 ga Mayu 2007.Ya kasance mamba a kwamitin amintattu na jam’iyyar PDP, amma daga nan ya koma jam’iyyar All Progressives Congress.