![]() | |
![]() | |
URL (en) ![]() | https://web.archive.org da https://archive.org/web/ |
---|---|
Iri |
web archive (en) ![]() |
Language (en) ![]() | Turanci |
Programming language (en) ![]() |
C programming language, Perl (mul) ![]() |
Bangare na |
Internet Archive (mul) ![]() |
Mai-iko |
Internet Archive (mul) ![]() |
Maƙirƙiri |
Brewster Kahle (mul) ![]() ![]() |
Service entry (en) ![]() | 29 Oktoba 2001 |
Wurin hedkwatar | Tarayyar Amurka |
Alexa rank (en) ![]() |
205 (5 ga Faburairu, 2021) 303 (20 Nuwamba, 2017) |
waybackmachine |
Wayback Machine wani kundin dijital ne na World Wide Web da Internet Archive, wata kungiya mai zaman kanta ta Amurka dake a San Francisco, California. An kirkireshi a shekarar 1996 kuma aka kaddamar da shi ga jama'a a shekarar 2001, yana ba masu amfani damar komawa "a baya a lokaci" don ganin yadda shafukan yanar gizo suke a lokacin da suka gabata. Masu kafar, Brewster Kahle da Bruce Gilliat, sun kirkiro Wayback Machine don samar da "ingantaccen shiga ga dukkan ilimi" ta hanyar adana kwafi na shafukan yanar gizo da suka daina aiki.[1]
An kaddamar da Wayback Machine a ranar 10 ga Mayu, 1996, kuma a karshen shekarar 2009, an adana shafuka sama da biliyan 38.2. A ranar 3 ga Janairu, 2024, Wayback Machine ta adana shafuka sama da biliyan 860 da kuma sama da petabytes 99 na bayanai.[2][3]