Asiya | |
---|---|
General information | |
Gu mafi tsayi | Tsaunin Everest |
Yawan fili | 44,614,500 km² |
Suna bayan | Asia (en) |
Labarin ƙasa | |
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa | 43°40′52″N 87°19′52″E / 43.6811°N 87.3311°E |
Bangare na |
Duniya Eurasia (en) Afro-Eurasia Ostfeste (en) Afro-Asia (en) |
Ƙasantuwa a yanayin ƙasa | Eastern Hemisphere (en) |
Asiya; Nahiya ce, kuma ita ce mafi girman nahiya a fadin Duniya. Tana kuma cikin yankin Arewacin duniya. Asiya ta hadu da Turai a yamma (kirkirar babbar kasa da ake kira Eurasia). Asalin wayewar dan adam ya fara ne a Asiya, kamar su Sumer, Sin, da Indiya. Asiya gida ne ga wasu manyan dauloli kamar Daular Farisa, da Daular Mughal, da Mongol, da Ming Empire. Gida ne na a kalla kasashe guda arba'in da hudu 44. Turkiyya, Rasha, Jojiya da Cyprus suna cikin wasu nahiyoyin.