Balarabe | |
---|---|
sunan gida | |
Bayanai | |
Suna a harshen gida | Balarabe |
Tsarin rubutu | Baƙaƙen boko |
Soundex (en) | B400 |
Caverphone (en) | PL1111 |
Has characteristic (en) | niger dalta |
Balarabe sunan asalin Hausawa ne, wanda aka yi wa yara maza da aka haifa ranar Laraba.
Fitattun mutane masu sunan sun haɗa da: