Duniya da | |
---|---|
Observation (en) | |
Distance from Earth (en) | 0 km |
Parent astronomical body (en) | rana |
Time of discovery or invention (en) | Kuskuren bayani: Kalma ba fahimta "no"., no value |
Suna saboda | ƙasa, ƙasa da ball (en) |
Orbit (en) | |
Apoapsis (en) |
151,930,000 km 1.00000261 AU 1.01671388 AU |
Periapsis (en) | 147,095,000 km |
Semi-major axis of an orbit (en) |
1 AU 149,598,023 km |
Orbital eccentricity (en) | 0.016710219 |
Orbital period (en) | 365.256363004 Rana |
Orbital speed (en) | 107,200 km/h |
Mean anomaly (en) | 358.617 ° |
Orbital inclination (en) |
7.155 ° 1.57869 ° |
Longitude of the ascending node (en) | 348.73936 ° |
Argument of periapsis (en) | 114.20783 ° |
Physics (en) | |
Radius (en) | 6,378.137 km |
Diameter (en) | 12,742 km |
Perimeter (en) | 40,075 km da 24,901 mi |
Flatness (en) | 0.0033528 |
Yawan fili | 510,064,472 km² |
Volume (en) | 1,083,210,000,000 km³ |
Nauyi | 5,972.37 Yg |
Mass density (en) | 5,514 kg/m³ |
Effective temperature (en) | 15 °C (sararin samaniya na Duniya) |
Albedo (en) |
0.434 0.306 |
Farawa | 4,540 million years BCE |
Wannan mukalar bata da Reference (Manazarta) ko daya, ka taimaka ta hanyar samar da Manazarta daga littafi ko yanar gizo, duba wannan shafin domin samun masaniya akan yanda zaka samar da Reference (Manazarta) a cikin wannan mukalar.
. |
Duniya [1](alama ce: da ), halitta ce daga cikin dinbun duniyoyin dake cikin sararin samaniya, ainihi samaniya. Hakika wannan duniya da muke ciki yar karama ce idan aka misaltata ta da duniyar Mushtari duniyar da muke ciki itace ta uku tsakaninta da Rana daga cikin abinda ake kira da turanci Tsarin hasken rana. Kuma ita kadai ce a yanzu da aka samu halitta mai rai a cikinta. Ita kadaice koramu da Teku ke gudu a doronta amma sauran duniyoyin ko Iska babu a cikinsu, balle har akai ga samun abu mai rai. Wani ikon sai Ubangiji da ya iya yin amfani da misali a duniyar nan da halittun subuhana ke rayuwa a cikinta.[2]