Gobara | |
---|---|
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | Wuta da masifa |
Immediate cause of (en) | Hayaƙi, destruction (en) da ruins (en) |
Handled, mitigated, or managed by (en) | fire alarm system (en) |
Gobara wata musiba ce da Allah madaukakin sarki yake jaraba bayinsa da ita. Gobara na nufin barrower wuta ko kuma ɓallewa daga iya inda ake son yin amfani da ita wani lokaci ma tana tashi ne batare da an kunna wutar don amfani ba, a duk lokacin da gobara ta barke zaka ga wuta tana tashi sama hade da bagin hayaki gobara takanyi ɓarna a ɗan ƙanƙanin lokaci musamman a kasuwa ko cikin gida dadai sauran su. Gobara abuce mai munin gaske, babu wanda yake son gobara hasali ma addu'a ake yi Allah ya kare mu daga sharrin ta.[1][2][3] akwai kuma gobarar daji wadda take ɓarna a cikin daji tunba ƙone bishiyoyi, dabbobi da ƙananan ƙwarin daji[4]