Iftar | |
---|---|
Iftar, shi ne yin buda-baki a lokacin mangariba da al'ummar musulmi ke yi a cikin watan Ramadan a lokacin addhan (kiran salla) na sallar magriba[1].
Wannan shi ne abincinsu na biyu; azumin ranar ramadan yana farawa ne bayan an gama sahur kuma ana ci gaba da yin sa’o’in hasken rana, yana karewa ne da faduwar rana da buda baki.[2]