Iran | |||||
---|---|---|---|---|---|
ایران (fa) | |||||
|
|||||
| |||||
Take | National Anthem of the Islamic Republic of Iran (en) | ||||
| |||||
| |||||
Kirari | «Takbir» | ||||
Suna saboda | Aryan (en) | ||||
Wuri | |||||
| |||||
Babban birni | Tehran | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 86,758,304 (2022) | ||||
• Yawan mutane | 52.64 mazaunan/km² | ||||
Harshen gwamnati | Farisawa | ||||
Addini | Musulunci | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Bangare na | Gabas ta tsakiya da Yammacin Asiya | ||||
Yawan fili | 1,648,195 km² | ||||
Wuri a ina ko kusa da wace teku | Caspian Sea, Persian Gulf (en) da Gulf of Oman (en) | ||||
Wuri mafi tsayi | Damavand (en) (5,610 m) | ||||
Wuri mafi ƙasa | Caspian Sea (−28 m) | ||||
Sun raba iyaka da | |||||
Bayanan tarihi | |||||
Mabiyi | Pahlavi Iran (en) | ||||
Ƙirƙira |
224: (Daular Sasanian) 1501: (Daular Safawiyya) 1785: (Daular Qajar) 15 Disamba 1925: (Pahlavi Iran (en) ) 1 ga Afirilu, 1979: (Government of Iran (en) ) 247 "BCE": (Parthian Empire (en) ) 550 "BCE": (Achaemenid Empire) | ||||
Muhimman sha'ani | |||||
Ranakun huta |
Novruz (en) (1 Farvardin (en) ) Eid al-Ghadir (en) (18 Dhu al-Hijjah (en) ) Muhammad's first revelation (en) Islamic Republic Day (en) (12 Farvardin (en) ) Sizdah Be-dar (en) Tasu'a (9 Muharram (en) ) Ashura (10 Muharram (en) ) Arbaeen (20 Safar (en) ) Sallar Idi Karama (2 Shawwal (en) ) Sallar Idi Babba (10 Dhu al-Hijjah (en) ) | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
Tsarin gwamnati | Jamhuriyar Musulunci da unitary state (en) | ||||
Majalisar zartarwa | Government of Iran (en) | ||||
Gangar majalisa | Islamic Consultative Assembly (en) | ||||
• Supreme Leader of Iran (en) | Ali Khamenei (4 ga Yuni, 1989) | ||||
• President of Iran (en) | Masoud Pezeshkian (en) (6 ga Yuli, 2024) | ||||
Ikonomi | |||||
Nominal GDP (en) | 359,096,907,773 $ (2021) | ||||
Kuɗi | Iranian rial (en) | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
| ||||
Suna ta yanar gizo | .ir (mul) da ایران. (mul) | ||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | +98 | ||||
Lambar taimakon gaggawa | 110, 115 (en) da 125 (en) | ||||
Lambar ƙasa | IR | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | president.ir… |
Iran tana cikin ƙasashen gabas ta tsakiya, ƙasa ce mai girma da faɗi, ada sunan ta kasar Farisa.[1][2] Kuma tana da iyaka da kasashe shida su ne:
Iran tazama Jamhuriyar Musulumci a shekara ta 1979, bayan khomeini ya kwace mulki daga Mohammad Reza Pahlavi. shi'a ne mafi yawan akidun mutanan kasar. Sedai akwai mabiya sunnah da wasu addinan kaman Kiristanci da zardtosht.
" "Iran" and "Persia" are synonymous" The former has always been used by the Iranian speaking peoples themselves, while the latter has served as the international name of the country in various languages