| |
Suna a harshen gida | (ar) الإسراء والمعراج |
---|---|
Iri |
religious and cultural festive day (en) event (en) aukuwa |
Bangare na | Muhammad at Mecca (en) |
Rana | 27 Rajab (en) |
Participant (en) | |
Start point (en) | Masjid al-Haram |
Wurin masauki | Sidrat al-Muntaha (en) |
Addini | Musulunci |
Has part(s) (en) | |
isra (en) Isra' and Mi'raj (en) |
Isra'i da Mi'raj sassa ne guda biyu na labarin da musulmai ke faɗa game da Muhammadu . Sun ce a shekara ta 621, yayin da yake hutawa a cikin Ka’aba a Makka, wani mala’ika ya zo masa, tare da wata dabba da ake kira Buraka. Buraka ɗin sun ɗauke Muhammad zuwa wani masallaci wanda yake can nesa, daga nan sai Buraka suka ɗauke Muhammad zuwa sama. Yayinda yake Sama, Muhammadu ya sadu da Adam da Musa da Allah (Allah), sannan ya dawo duniya.
A kowace shekara, Musulmai suna yin biki na Isra’i da Mi’iraji. Suna kawo yaransu zuwa masallatai, inda yara zasu iya jin labarin, sannan kuma suyi addu'a tare da manyan. Bayan haka akwai biki kuma kowa na iya ci.