Wannan mukalar bata da Reference (Manazarta) ko daya, ka taimaka ta hanyar samar da Manazarta daga littafi ko yanar gizo, duba wannan shafin domin samun masaniya akan yanda zaka samar da Reference (Manazarta) a cikin wannan mukalar.
. |
Itofiya | |||||
---|---|---|---|---|---|
የኢትዮጵያ ፌዴራላዊ ዲሞክራሲያዊ ሪፐብሊክ (am) Federaalawaa Dimokraatawaa Repabliikii Itoophiyaa (om) ናይኢትዮጵያ ፌዴራላዊ ዴሞክራሲያዊ ሪፐብሊክ (ti) | |||||
|
|||||
| |||||
| |||||
Take | March Forward, Dear Mother Ethiopia (en) | ||||
| |||||
| |||||
Kirari |
«Land of origins» «Gwlad y tarddu» | ||||
Wuri | |||||
| |||||
Babban birni | Addis Ababa | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 128,691,692 (2023) | ||||
• Yawan mutane | 116.54 mazaunan/km² | ||||
Harshen gwamnati | Amharic (en) | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Bangare na | Gabashin Afirka | ||||
Yawan fili | 1,104,300 km² | ||||
Wuri mafi tsayi | Ras Dashen (4,533 m) | ||||
Wuri mafi ƙasa | Danakil Depression (en) (−125 m) | ||||
Sun raba iyaka da | |||||
Bayanan tarihi | |||||
Ƙirƙira |
12 Satumba 1974: (Derg (en) ) 28 Mayu 1991: (Transitional Government of Ethiopia (en) ) 21 ga Augusta, 1995: (1995 Constitution of Ethiopia (en) ) | ||||
Patron saint (en) | Saint George (en) | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
Tsarin gwamnati | Jamhuriyar Tarayya | ||||
Majalisar zartarwa | Government of Ethiopia (en) | ||||
Gangar majalisa | Federal Parliamentary Assembly (en) | ||||
• President of Ethiopia (en) | Taye Atske Selassie (en) (7 Oktoba 2024) | ||||
• Prime Minister of Ethiopia (en) | Abiy Ahmed (ga Afirilu, 2018) | ||||
Ikonomi | |||||
Nominal GDP (en) | 111,261,882,913 $ (2021) | ||||
Kuɗi | Birr Habasha | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
| ||||
Suna ta yanar gizo | .et (mul) | ||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | +251 | ||||
Lambar taimakon gaggawa | 911 (en) , 907 (en) , 939 (en) da 991 (en) | ||||
Lambar ƙasa | ET |
Jamhuriyar Tarayyar Itofiya da turanci Ethiopia,da harshen amhare ( ኢትዮጵያ ) ada an santa da suna habasha, kasa ce dake a kudancin Afirka.Ta kasancee'yantacciyar kasa ce wadda turawan mulkin mallaka basu mulke ta ba har zuwa shekara ta 1936 sai sojojin Italiya suka fada cikin kasar amma 'yan kasar suka yi taron-dangi da sojojin Birtaniya suka kori sojojin Italiya a shekara ta, 1941 amma batasamu 'yancin kanta ba sai da kasar ingila tasa mata hannu a shekara ta 1944.