Laberiya | |||||
---|---|---|---|---|---|
Republic of Liberia (en) | |||||
|
|||||
| |||||
| |||||
Take | All Hail, Liberia, Hail! (en) | ||||
| |||||
| |||||
Kirari |
«The Love Of Liberty Brought Us Here» «Любовта към свободата ни доведе тук» «Ein Cariad at Ryddid a Ddaeth a Ni Yma» | ||||
Wuri | |||||
| |||||
Babban birni | Monrovia | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 5,214,030 (2021) | ||||
• Yawan mutane | 46.82 mazaunan/km² | ||||
Harshen gwamnati | Turanci | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Bangare na | Afirka ta Yamma | ||||
Yawan fili | 111,369 km² | ||||
Wuri a ina ko kusa da wace teku | Tekun Atalanta | ||||
Wuri mafi tsayi | Mount Wuteve (en) (1,440 m) | ||||
Wuri mafi ƙasa | Tekun Atalanta (0 m) | ||||
Sun raba iyaka da | |||||
Bayanan tarihi | |||||
Mabiyi | Colony of Liberia (en) da Republic of Maryland (en) | ||||
Ƙirƙira | 7 ga Janairu, 1822 | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
Gangar majalisa | Legislature of Liberia (en) | ||||
• Shugaban kasar Liberia | George Weah (mul) (22 ga Janairu, 2018) | ||||
• Shugaban kasar Liberia | George Weah (mul) | ||||
Majalisar shariar ƙoli | Supreme Court of Liberia (en) | ||||
Ikonomi | |||||
Nominal GDP (en) | 3,509,000,000 $ (2021) | ||||
Kuɗi | Dalar Liberia | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci | |||||
Suna ta yanar gizo | .lr (mul) | ||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | +231 | ||||
Lambar taimakon gaggawa | 911 (en) da 114 (en) | ||||
Lambar ƙasa | LR |
Laberiya kasa ce wanda take a yammacin Afirka. Laberiya tana da iyaka da Sierra Leone da ga arewa maso yamma, kuma ta na da iyaka da Gunine ta arewa maso gabas kuma ta na da iyaka da kasar I vory Coast, sai kuma tayi iyaka da Atlantic ocean ta kudu da kuma kudu maso yamma, ta na da yawan mutane kimanin 5million koma tana da fadin kasa kilomita murabba'i 111,369km. Babbanan birnin Laberiya Monrovine ne Turanci shine yare mafi mahinmanci da Laberiya ke anfanin da shi.