عرب | |
---|---|
| |
Jimlar yawan jama'a | |
440,000,000 | |
Yankuna masu yawan jama'a | |
Saudi Arebiya, Taraiyar larabawa, Yemen, Qatar, Baharain, Kuwait, Oman, Siriya, Jordan da Irak | |
Harsuna | |
Larabci | |
Addini | |
Musulunci, Kiristanci da Arabian mythology (en) | |
Kabilu masu alaƙa | |
Semitic people (en) da peoples of the Quran (en) |
Wannan mukalar bata da Reference (Manazarta) ko daya, ka taimaka ta hanyar samar da Manazarta daga littafi ko yanar gizo, duba wannan shafin domin samun masaniya akan yanda zaka samar da Reference (Manazarta) a cikin wannan mukalar.
. |
Larabawa, wasu mutane ne daga yankin Asiya a gabashin duniya. Larabawa sun kasance jarumai ko ace sadaukai na ban mamaki, larabawa mutane ne masu alkibla gami da sanin mutumcin kansu, wannnan dalilin ne yasa Larabawa suke kishin kansu kuma kowanne yana kokarin ganin ya kare kansa da 'yan uwansa ta kowace fuska. Ka sani cewa larabawa suna da al'adu kamar yadda kowacce kabila a Duniya tanada irin nata al'adun. Bayan haka larabawa sun kasu gida-gida kuma kowanne bangare akwai Al'adar da sukafi bata kulawa. Bayan haka larabawa suna da yawa sosai acikin duniya.