Lauya | |
---|---|
legal profession (en) , occupation group according to ISCO-08 (en) da academic degree (en) | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | masana da legal profession (en) |
Gajeren suna | Atty |
Field of this occupation (en) | Doka, practice of law (en) da legal engineering (en) |
Patron saint (en) | Catherine of Alexandria (en) , Ivo of Kermartin (en) , Genesius of Rome (en) , Raymond of Penyafort (en) da Alphonsus Maria de Liguori (en) |
ISCO-08 occupation class (en) | 2611 |
ISCO-88 occupation class (en) | 2421 |
Lauya jinsine da yake daukan namiji da mace, ana nufin wanda yake tsayawa tsayin daka a kotu domin kare wanda yayi kara ko kuma wanda aka kawo kara, akan cewa shi yafi sanin dokoki da kuma ka'idojin kasa.
Lauyoyi sun kasu kamar haka:
- Lauyoyi masu zaman kansu
- Kwararru Lauyoyi