Ma'aikacin Gwamnati shine wanda yake hidimta ma gwamnati ta hanyar taimakawa wajen cigaban ƙasa.Aikin gwamnati aiki ne da ya ƙunshi ilimi ta hanyar taimaka ma gwamnatin ta hanyoyi daban-daban kamar misali Likita.Likita ma'aikacin ne wajen fannin lafiya yakan kula tare da bada taimako wajen bada magani tare da Kula domin samun lafiya ga majinyaci. Su waye ma'aikatan gwamnati ma'aikatan Gwamnati sune kamar haka