Patrice Talon | |||
---|---|---|---|
6 ga Afirilu, 2016 - ← Thomas Boni Yayi (en) | |||
Rayuwa | |||
Haihuwa | Ouidah (en) , 1 Mayu 1958 (66 shekaru) | ||
ƙasa | Benin | ||
Ƴan uwa | |||
Abokiyar zama | Claudine Talon | ||
Yara |
view
| ||
Karatu | |||
Makaranta |
Université Cheikh Anta Diop (en) French Civil Aviation University (en) | ||
Harsuna | Faransanci | ||
Sana'a | |||
Sana'a | ɗan siyasa da ɗan kasuwa | ||
Mahalarcin
| |||
Imani | |||
Addini | Cocin katolika | ||
Jam'iyar siyasa | independent politician (en) | ||
Patrice Guillaume Athanase Talon (an haife shi 1 ga watan Mayu 1958) ɗan siyasan Benin ne kuma ɗan kasuwa wanda ya kasance Shugaban Benin tun daga 6 Afrilu 2016.