Shilling na Kenya | |
---|---|
kuɗi da Shilling | |
Bayanai | |
Ƙasa | Kenya |
Applies to jurisdiction (en) | Kenya |
Central bank/issuer (en) | Central Bank of Kenya (en) |
Wanda yake bi | East African shilling (en) |
Lokacin farawa | 1964 |
Unit symbol (en) | Ksh |
Shilling ( Swahili ; gajarta: KSh ; ISO code : KES ) kudin Kenya ne. An raba shi zuwa cents 100.