Shilling na Uganda | |
---|---|
kuɗi | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | Shilling |
Ƙasa | Uganda |
Applies to jurisdiction (en) | Uganda |
Central bank/issuer (en) | Bank of Uganda (en) |
Wanda yake bi | East African shilling (en) |
Lokacin farawa | 1966 |
Unit symbol (en) | Ush |
Shilling ( Swahili ; gajarta: USh ; ISO code : UGX ) kudin Uganda ne. An raba shi a hukumance zuwa centi har zuwa 2013, saboda hauhawar farashin kayayyaki da shilin yanzu ba shi da wani yanki.[1]