Somaliya | |||||
---|---|---|---|---|---|
Jamhuuriyadda Federaalka Soomaaliya (so) جمهورية الصومال الفدرالية (ar) Soomaaliya (so) 𐒈𐒝𐒑𐒛𐒐𐒘𐒕𐒖 (so) | |||||
|
|||||
| |||||
| |||||
Take | Qolobaa Calankeed (en) (2012) | ||||
| |||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Babban birni | Mogadishu | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 11,031,386 (2017) | ||||
• Yawan mutane | 17.3 mazaunan/km² | ||||
Harshen gwamnati |
Harshen Somaliya Larabci | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Bangare na | Gabashin Afirka | ||||
Yawan fili | 637,657 km² | ||||
Wuri mafi tsayi | Shimbiris (mul) (2,460 m) | ||||
Wuri mafi ƙasa | Tekun Indiya (0 m) | ||||
Sun raba iyaka da | |||||
Bayanan tarihi | |||||
Mabiyi | Somali Democratic Republic (en) | ||||
Ƙirƙira | 1960 | ||||
Ranakun huta |
| ||||
Tsarin Siyasa | |||||
Tsarin gwamnati | Jamhuriyar Tarayya | ||||
Majalisar zartarwa | Federal Government of Somalia (en) | ||||
Gangar majalisa | Federal Parliament of Somalia (en) | ||||
• Shugaban kasar somalia | Hassan Sheikh Mohamud (en) (15 Mayu 2022) | ||||
• Prime Minister of Somalia (en) | Mohamed Hussein Roble (en) (23 Satumba 2020) | ||||
Ikonomi | |||||
Nominal GDP (en) | 7,628,000,011 $ (2021) | ||||
Kuɗi | Shilling na Somaliya | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci | |||||
Suna ta yanar gizo | .so (mul) | ||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | +252 | ||||
Lambar taimakon gaggawa | 999 (en) , 888 (en) da 555 (en) | ||||
Lambar ƙasa | SO |
Somaliya (harshen Somali: Jamhuuriyadda Federaalka Soomaaliya, Hausa: Jamhuriyar Tarayya Somaliya) kasa ce, da ke a gabashin nahiyar Afirka.
Somaliya tana da yawan fili kimani na kilomita murabba'i 637,657. Somaliya tana da yawan jama'a kimanin, 14,317,996, bisa ga jimillar qididdiga a shekara ta 2016. Somaliya tana da iyaka da Ethiopia da ga yaamma, sai koma Jibuti [1] da ga Arewa maso yamma, da koma Kenya da ga kudu maso yamma, sai koma Tekun Indiya da ga gabas. Ba birnin Somaliya, Mogadiscio ne. Somaliya tana da fadin Kasa abakin Tekun, A Afrka [2]
Shugaban kasar Somaliya Mohamed Abdullahi Mohamed. Sai Firaministan Somaliya Hassan Ali Khayre.