Sudan ta Kudu

Tutar Sudan ta Kudu
Sudan ta Kudu
Republic of South Sudan (en)
جمهورية جنوب السودان (ar)
South Sudan (en)
جنوب السودان (ar)
Flag of South Sudan (en) Emblem of South Sudan (en)
Flag of South Sudan (en) Fassara Emblem of South Sudan (en) Fassara

Take South Sudan Oyee! (en) Fassara

Kirari «Justice, Liberty, Prosperity»
«Справедливост, свобода, просперитет»
«Justiça, Liberdade, Prosperidade»
«Cyfiawnder, Rhyddid, Ffyniant»
Wuri
Map
 7°N 30°E / 7°N 30°E / 7; 30

Babban birni Juba
Yawan mutane
Faɗi 12,575,714 (2017)
• Yawan mutane 19.52 mazaunan/km²
Harshen gwamnati Turanci
Larabci
Labarin ƙasa
Bangare na Gabashin Afirka da Afirka
Yawan fili 644,329 km²
Wuri mafi tsayi Kinyeti (en) Fassara (3,187 m)
Wuri mafi ƙasa White Nile (en) Fassara (350 m)
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
Ƙirƙira 9 ga Yuli, 2011
Tsarin Siyasa
Tsarin gwamnati Jamhuriyar Tarayya
Gangar majalisa National Legislature of South Sudan (en) Fassara
• President of South Sudan (en) Fassara Salva Kiir Mayardit (9 ga Yuli, 2011)
• President of South Sudan (en) Fassara Salva Kiir Mayardit
Ikonomi
Kuɗi Fam na Sudan ta Kudu
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Suna ta yanar gizo .ss (mul) Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho +211
Lambar taimakon gaggawa 911 (en) Fassara
Lambar ƙasa SS
sudan ta kudu
duniyar Sudan ta kudu
Juba, babban birnin ƙasar
shanu a sudan ta kudu

Sudan ta Kudu, ko Jamhuriyar Sudan ta Kudu,(da Turanci: Republic of South Sudan) ƙasa ce, da ke a nahiyar Afirka.

Sudan ta Kudu tana da girman fili kimanin kilomitar, 619,745. Sudan ta Kudu tana da yawan jama'a da suka kai kimanin, 12,230,730, bisa ga jimillar shekara ta, 2016.Sudan,ta Kudu tana da iyaka da Afirka ta Tsakiya,da Ethiopia, da Kenya,da Jamhuriya. dimokuradiyya Kwango, da Sudan kuma da Uganda.Babban birnin Sudan ta Kudu,Juba ne.

Salva Kiir Mayardit shugaba na yanzu a kasar

Shugaban ƙasar Sudan ta Kudu Salva Kiir Mayardit ne. Mataimakin shugaban ƙasa James Wani Igga ne.

Cibiyar sarrafa mai a jihar Unity, Sudan ta Kudu (tsohuwar Sudan a da), 2012

Sudan ta Kudu

Dodaje.pl - Ogłoszenia lokalne