Yankin Bono | |||||
---|---|---|---|---|---|
Bono Region (en) | |||||
| |||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƴantacciyar ƙasa | Ghana | ||||
Babban birni | Sunyani (en) | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Sun raba iyaka da | |||||
Bayanan tarihi | |||||
Ƙirƙira | 13 ga Faburairu, 2019 | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Lamba ta ISO 3166-2 | GH-BO |
Yankin Bono yana daya daga cikin yankuna goma sha shida 16 na gudanarwa na Ghana. Sakamakon ragowar yankin Brong-Ahafo ne lokacin da aka kirkiro yankin Bono ta Gabas da yankin Ahafo.[1] Sunyani, wanda kuma aka sani da koren birnin Ghana shine babban birnin yankin.[2][3] Sunyani na iya yin alfahari da kanta a matsayin birni mafi tsabta kuma babban wurin taro.[4]