Zaki

Zaki
Conservation status

Vulnerable (en) Fassara  (IUCN 3.1)
Scientific classification
ClassMammalia (mul) Mammalia
OrderCarnivora (mul) Carnivora
DangiFelidae (en) Felidae
GenusPanthera (en) Panthera
jinsi Panthera leo
Linnaeus, 1758
Geographic distribution
, da
General information
Pregnancy 108 Rana
Babban tsaton samun abinci ungulate (en) Fassara
Nauyi 1.65 kg, 188 kg da 126 kg
Bite force quotient 112
Zaki a kwance
yanda Zaki ke farauta
zaki uban dawane
Sarkin daji
sarkin daji

Zaki (Panthera leo) wata dabba ce da ke rayuwa a dawa wato muhallin ta a (daji) ana masa kirari da sarkin dawa domin yana da ƙarfi kuma yana farautar dabbobi ne ya cinye su a matsayin abinci. Zaki yana da wata ɗabi'a ta yadda idan har ya ga mushe baya ci sai dai ya kashe dabba da kansa ya cinye.


Zaki

Dodaje.pl - Ogłoszenia lokalne