![]() | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Libya | |||
District of Libya (en) ![]() | Murqub (en) ![]() | |||
Labarin ƙasa | ||||
Altitude (en) ![]() | 227 m | |||
Bayanan Tuntuɓa | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
UTC+02:00 (en) ![]() |
Msallata (shima Al Qasabat, Cussabat da El-Gusbát ) wani birni ne, da ke a yankin arewa maso yammacin Kasar Libya, a gundumar Murqub . Tana da yawan mutane kusan 24,000, kuma a tarihance cibiya ce ta karatun addinin musulunci. Haka kuma an san garin da noman itacen zaitun da samar da man zaitun. An sanar da Jamhuriyar Tripoli a Msallata a ranar ga watan 16 Nuwamba shekara ta 1918 wacce ita ce jamhuriya ta farko a duniyar Larabawa. Tare da garin Tarhuna, ya ba da sunan ga tsohuwar gundumar Libya ta Tarhuna wa Msalata .