Our website is made possible by displaying online advertisements to our visitors.
Please consider supporting us by disabling your ad blocker.

Responsive image


Kwa-kwa

Kwa-kwa
tropical fruit (en) Fassara da nut (en) Fassara
Tarihi
Mai tsarawa Attagara
ƴa'ƴan kwa-kwa ɗanyu shar
ɓararren kwa-kwa
gonar kwa-kwa
ƴa'ƴan kwa-kwa waɗanda ba'a ɓare su ba
bishiyoyin kwakwa

Kwa-kwa, kwa-kwa wata bishiya ce daga cikin bishiyoyi wadda take da matuƙar amfani a jikin dan Adam [1] [2] [3] tana da magunguna sosai musamman man kwa-kwa [4] kuma bishiya ce mai tarihi sosai, kuma ana amfani da man kwa-kwa a fata[5] da kuma haɗa man kitso na mata da dai sauransu. Ana haɗa kwakwa da dabino don wasu magunguna[6]

  1. Maikatanga, Sani (1 March 2021). "Sirrin haɗa dabino da kwakwa da aya ga ma'aurata". bbc Hausa. Retrieved 3 July 2021.
  2. Daudawa Alyu, Idris (18 August 2019). "Hanyoyi Biyar Na Yadda Kwakwa Ke Amfani A Jikin Dan'Adam". leadership Ayau. Retrieved 3 July 2021.
  3. https://hausa.legit.ng/1238735-hana-tsufa-da-wasu-faidoji-10-da-ruwan-kwakwa-ke-dashi-a-jikin-dan-adam.html
  4. https://m.facebook.com/ciwodamagani/posts/1688090341310190
  5. https://m.facebook.com/permalink.php?story_fbid=214945486647902&id=112772390198546
  6. https://www.bbc.com/hausa/rahotanni-56199556

Previous Page Next Page






Ichip ebeke ANN Cocu AST Кокосов орех Bulgarian Coco Catalan Kokosový ořech Czech Coco Spanish Kookospähkel ET Kookospähkinä Finnish Noix de coco French Coco (drupa) GL

Responsive image

Responsive image